​Alqur’ani yana magana da Nana Maryam da kalmomi."

​Alqur’ani yana magana da Nana Maryam da kalmomi."

​Alqur’ani yana magana da Nana Maryam da kalmomi."

32 19

Alqur’ani yana magana da Nana Maryam da kalmomi bayyanannu cewa: “lalle Allah Ya zave ki, Ya kuma tsarkake ki”. Matsayin da ta samu ba ta same shi ba ne saboda girman dangantakar ta ko dukiyar ta, a’a ta same shi ne ta dalilin tsarkaka da imani da ibada. A cikin Alqur’ani, Nana Maryam mace ce da Allah ya zava ya xaukaka matsayin ta a kan sauran mata na talikai.

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates