Noor International
Me Yasa Muke Rayuwa? Mece ce Manufar Samar Damu?
Ka xan yi tunani na xan lokaci, ka xan dakata daga yin aiki, ka qaurace wa hayaniya da labaran da suke da alaqa da ita, ka zauna kai kaxai tare da wannan tsohuwar tambayar kuma sabuwa, wato:Saboda me muke rayuwa?Kuma saboda me a ko da yaushe muke jin muna buqatar samun wani abu ko da kuwa mun mallaki dukkan komai.Kowane mutum a duk inda ya kasance...
751