Noor International
Babu Tilastawa A Addini
Ayoyi masu girma a cikin Alkur’ani ba su gushe ba wurin bayyana ma’anoni masu zurfi wadanda suke haska zuciyoyin Musulmi, suna kuma karantar dasu tushen addininsu da mu’amalolinsu. Daga cikin mafi bayyanar ayoyin da suke dauke da darussa masu tarin yawa, akwai wannan ayar, wadda Allah Ta’ala yake cewa;Babu tilastawa a addini, haqiqa shiriya ta riga...
936