"allah ne hasken sami da casa . Misalin haskensa tamkar kuki ne da fitila.."

"allah ne hasken sami da casa . Misalin haskensa tamkar kuki ne da fitila.."

Allah ne hasken sammai da qasa[1]. Misalin haskensa tamkar alkuki ne da fitila take a cikinsa; fitilar kuma tana cikin qarau; qaran kuma tamkar tauraro ne na lu’ulu’u, ana kunna ta da man bishiya mai albarka ta zaitun, ita ba daga mahudar rana take ba kuma ba daga mafaxarta ba, kuma manta kamar zai kama da kansa ko da wuta ba ta tava shi ba. Haske kan haske. Allah Yana shiryar da wanda Ya ga dama zuwa ga haskensa. Kuma Allah yana buga

470
Video Translations
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya