"Allah kuma Ya ba da misali da wata alqarya wadda ta kasance cikin aminci da.."

"Allah kuma Ya ba da misali da wata alqarya wadda ta kasance cikin aminci da.."

Allah kuma Ya ba da misali da wata alqarya[1] wadda ta kasance cikin aminci da kwanciyar hankali, arzikinta yana zo mata a yalwace ta kowanne wuri, sai ta kafirce wa ni’imomin Allah, to sai Allah Ya xanxana mata masifar yunwa da tsoro saboda abin da suka kasance suna aikatawa

1048
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya