Ya ku mutane, an ba da misali, to sai ku saurare shi...

Ya ku mutane, an ba da misali, to sai ku saurare shi...

Ya ku mutane, an ba da misali, to sai ku saurare shi. Lalle waxanda kuke bauta wa ba Allah ba, ba za su tava iya halittar quda ba, ko da sun taru domin (halitta) shi; idan kuma da qudan zai cire musu (su gumakan) wani abu, to ba za su iya qwato shi ba daga wurinsa. Wanda yake nema da wanda ake nema (duka) sun yi rauni!

918
Video Translations
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya