-
-
-
-
-
Kowane abu a rubuce yake a littafi, ba wai iya manyan ayyukanka ba.
Kowane abu a rubuce yake a littafi, ba wai iya man...
-
Yana shirya al’amari daga sama zuwa qasa sannan (al’amarin)
Yana shirya al’amari daga sama zuwa qasa sannan (a...
-
Komai a rubuce yake a littafi tun daga qarami har babba.
Komai a rubuce yake a littafi tun daga qarami har...
-
Al’amarin Allah ba ya buqatar xaukar dogon lokaci.
Al’amarin Allah ba ya buqatar xaukar dogon lokaci....
-
Kuma al’amarinmu bai zamanto ba face kalma xaya kamar qiftawar ido.
Kuma al’amarinmu bai zamanto ba face kalma xaya ka...
-
A dare guda mala’iku suna sauka zuwa saman duniya.
A dare guda mala’iku suna sauka zuwa saman duniya....
-
Ba kowane abu ne na gaske ake iya ganinsa da ido ba.
Ba kowane abu ne na gaske ake iya ganinsa da ido b...
-
Mala’iku da Jibrilu suna ta saukowa da dukkanin al’amura a cikinsa da izinin Ubangijinsu.
Mala’iku da Jibrilu suna ta saukowa da dukkanin al...