Kuma al’amarinmu bai zamanto ba face kalma xaya kamar qiftawar ido. Haqiqa kuma Mun hallakar da ire-irenku, to ko akwai mai wa’azantuwa? Kuma kowane abu da suka aikata yana cikin littattafai. Kowane qaramin abu da babba kuma suna nan a rubuce. Lalle masu taqawa suna cikin gidajen Aljanna da qoramu. [Qamar: 50-54]
Katika masu alaka
Nuna katika