Yana shirya al’amari daga sama zuwa qasa sannan (al’amarin) ya hau zuwa gare Shi a cikin wani yini da gwargwadon (tsawonsa) yake shekara dubu ne daga abin da kuke qirgawa. Wannan (Shi ne) Masanin voye da sarari, Mabuwayi, Mai rahama. [Sajda: 5-6]
Katika masu alaka
Nuna katika