-
-
-
Muhammadu Manzon Allah ne. waxanda kuma suke tare da shi masu tsanani ne a kan kafirai,
Muhammadu Manzon Allah ne. waxanda kuma suke tare...
-
Ko da ba ba ka samu dama ba, to niyyarka ta gaskiya za ta iya xaukaka ka.
Ko da ba ba ka samu dama ba, to niyyarka ta gaskiy...
-
Mutane ba xaya suke ba, akwai wanda yake wadatuwa da abin da ya bayyana a gare shi.
Mutane ba xaya suke ba, akwai wanda yake wadatuwa...
-
Waxanda suka zauna a gida daga cikin muminai ba su fita yaqi ba,
Waxanda suka zauna a gida daga cikin muminai ba su...
-
Mutum mafi qarfi ba shi ne wanda yake galaba a kan mutane ba,
Mutum mafi qarfi ba shi ne wanda yake galaba a kan...
-
Aljanna ba a nesa take ba, sai dai tana buqatar yalwatacciyar zuciya.
Aljanna ba a nesa take ba, sai dai tana buqatar ya...
-
Kuma ku yi gaggawa zuwa ga neman gafara ta musamman daga wajen Ubangijinku,
Kuma ku yi gaggawa zuwa ga neman gafara ta musamma...
-
Ba sadaukarwa ba ce, sai dai kasuwanci ne tare da Allah.
Ba sadaukarwa ba ce, sai dai kasuwanci ne tare da...
-
Ka yi tunani a ranka cewa, Allah ya sayi ranka da dukiyarka daga gareka,
Ka yi tunani a ranka cewa, Allah ya sayi ranka da...
-
Lalle Allah Ya sayi rayuka da dukiyoyin muminai daga wurinsu cewa suna da Aljanna
Lalle Allah Ya sayi rayuka da dukiyoyin muminai da...