​Yayin da Nana Maryam ta ga wani baqon mutum a gaban ta, "

​Yayin da Nana Maryam ta ga wani baqon mutum a gaban ta, "

​Yayin da Nana Maryam ta ga wani baqon mutum a gaban ta, "

28 20

Yayin da Nana Maryam ta ga wani baqon mutum a gaban ta, sai ya zamana farkon abin da ta fara faxa shi ne: “Lalle ina neman Allah ya tsare bi daga gare ka”. Ba ta san cewa wanda ya zo mata yana xauke da saqo daga Allah ba da kuma bushara ta samun xa tsarkakakke...yanayin tsoro...zai zama xaya daga cikin mafarar mafi shaharar qissoshin da suka danganci imani a tarihi.

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates