A Musulunci, tattaunawa ba yaqi ba ne, a’a kira ne ga hankula."

A Musulunci, tattaunawa ba yaqi ba ne, a’a kira ne ga hankula."

A Musulunci, tattaunawa ba yaqi ba ne, a’a kira ne ga hankula."

22 9

A Musulunci, tattaunawa ba yaqi ba ne, a’a kira ne ga hankula da kuma zukata da cewa su haxu a bisa hasken gaskiya.

Duk wanda ya yi imani da hikima, to ya yi imani cewa, magana mai daxi tafi kaiwa maqura wurin tasiri sama da amfani da makami.

#Gina_Alaqoqi #Ladabin_Savani

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya