Yanci na gaskiya shi ne ka ‘yantu daga bautar mutane da kuma."

Yanci na gaskiya shi ne ka ‘yantu daga bautar mutane da kuma."

Yanci na gaskiya shi ne ka ‘yantu daga bautar mutane da kuma."

16 9

Yanci na gaskiya shi ne ka ‘yantu daga bautar mutane da kuma wasu tunane-tunane don ka yi imani da Allah shi kaxai. A yayin da ka kafirce wa xagutu ka yi imani da Allah mahalicci, to a lokacin ne ka yi riqo da igiya mai qarfi.

#’Yancin_Rai #Imani

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya