Ba a siyan imani kuma ba a tilastawa sai an yi shi, sai dai ana zavar sa ne yayin da zuciya ta fahimci kyawun gaskiya.
Sai dai fa samun ‘yanci ba tare da wani nauyi da za a kula da shi ba, yana birkixewa ya zama nadama bayan dama ta kuvuce.
#’Yanci_Mai Kiyayewa#Nauyin_Yin zavi
Katika masu alaka
Nuna katika