Ya ku waxanda suka yi imani, kada wasu mutane su yi wa wasu mutane izgili

Ya ku waxanda suka yi imani, kada wasu mutane su yi wa wasu mutane izgili

Ya ku waxanda suka yi imani, kada wasu mutane su yi wa wasu mutane izgili

76 96

Ya ku waxanda suka yi imani, kada wasu mutane su yi wa wasu mutane izgili, mai yiwuwa ne su zamanto sun fi su alheri, kuma kada wasu mata (su yi wa) wasu mata (izgili), mai yiwuwa ne su zamanto sun fi su alheri; kada kuma ku riqa aibata junanku, kuma kada ku riqa jifan juna da munanan laquba (da kuke qi). Tir da sunan fasiqanci bayan imani. Wanda duk bai tuba ba, to waxannan su ne azzalumai. [Hujurat: 11]

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates