​ Rarrabuwa tana bayuwa zuwa ga samun matsala da aukuwar haxari.

​  Rarrabuwa tana bayuwa zuwa ga samun matsala da aukuwar haxari.

​ Rarrabuwa tana bayuwa zuwa ga samun matsala da aukuwar haxari.

12 8

Rarrabuwa tana bayuwa zuwa ga samun matsala da aukuwar haxari. Ita  kuma haxuwa a kan gaskiya tana haxa tsakanin zukata, tana kuma haifar da jin qai a tsakanin mutane.Don haka ku yi riqo da abin da zai haxa kanku, saboda wannan wata ni’ima ce da ba za iya qimanta darajarta ba.#haxuwa #Kawo gyara #Hasken_Alqur’ani.

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya