Qarfi na haqiqa ba a cikin kausasawa yake ba,

Qarfi na haqiqa ba a cikin kausasawa yake ba,

Qarfi na haqiqa ba a cikin kausasawa yake ba,

12 8

Qarfi na haqiqa ba a cikin kausasawa yake ba, sai dai yana cikin zuciyar da ta san ya ya za ta yi ta tausasa.Mutane suna kusantar wurin da yake akwai rahama da jin qai ne, sannan kuma suna nisantar zukata masu kaushin mu’amala.#Rahama #Kyawawan_Xabi’u #Hasken_Alqur’ani.

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya