Kada ku bari savani ya raba tsakaninku. ‘Yan’uwan juna saboda Allah alaqarsu tana yin qarfi ta dalilin yin adalci da kuma samun daidaito.
Ku yi sulhu kuma ku yi adalci, sannan ku zamo dalilin jin qai a rayuwar wasu.#’Yan’uwanka #Adalci #Hasken_Alqur’ani.
related cards
Browse Islamic cards