Noor International
Shin Kana Neman Haske?
Allah Ta’ala yana cewa: Allah Shi ne Majivincin lamarin waxanda suka yi imani, Yana fitar da su daga duffai zuwa ga haske; [Baqara: 257]Shin wani lokaci kana jin cewa kana cikin dimuwa....Ba ka san me yasa kake rayuwa ba, kuma ba ka san ina kake nufa ba?Dukkan hanyoyi a cushe suke..Kuma dukkan sautuka suna shiga cikin junaAmma kai kuma neman haske...
1991