Idan kuma yara daga cikinku suka isa mafarki (watau suka balaga)."

Idan kuma yara daga cikinku suka isa mafarki (watau suka balaga)."

Idan kuma yara daga cikinku suka isa mafarki (watau suka balaga) sai su nemi izini kamar yadda waxanda suke gabaninsu suka riqa neman izini. Kamar haka Allah Yake bayyana muku ayoyinsa. Allah kuwa Masani ne, Mai hikima

908
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya