“Kaicona ina ma da ban riqi wane aboki ba!"
“Kaicona ina ma da ban riqi wane aboki ba!
“Haqiqa ya vatar da ni daga bin Alqur’ani, bayan ya zo mini.” Shaixan kuwa ya kasance mai tavar da mutum ne
Manzo kuma ya ce: “Ya Ubangijina, lalle mutanena sun riqi wannan Alqur’ani abin qaurace wa .”
735
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category