Mutum mafi qarfi ba shi ne wanda yake galaba a kan mutane ba,

Mutum mafi qarfi ba shi ne wanda yake galaba a kan mutane ba,

Mutum mafi qarfi ba shi ne wanda yake galaba a kan mutane ba,

85 11

Mutum mafi qarfi ba shi ne wanda yake galaba a kan mutane ba, a’a mutum mafi qarfi shi ne wanda yake fin qarfin kansa yayin da ya yi fushi, yake zavar ya yi afuwa. To a sannan ne Allah zai soka.#Afuwa #Hasken_Alqur’ani

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya