Yin makauniyar biyayya ba ya samar da sanin haqiqanin lamari.

Yin makauniyar biyayya ba ya samar da sanin haqiqanin lamari.

Yin makauniyar biyayya ba ya samar da sanin haqiqanin lamari.

24 9

Yin makauniyar biyayya ba ya samar da sanin haqiqanin lamari. Alqur’ani kuwa ya yi kira zuwa ga yin zuzzurfan tunani da neman ilimi. Bai yi kira zuwa ga bin abin da aka gada daga magabata ba tare da hujja da dalili ba.
#Ka_yi_Tunani_Kuma_Ka_yi_Tuntuntuni

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya