Suka kuma ce: “Ba za mu yi imani da kai ba har sai ka vuvvugo mana da idon ruwa daga qasa. “Ko kuma ya zamana kana da wata gona ta dabinai da inabi, sai kuma ka vuvvugo da qoramu ta tsakiyarta su kwarara sosai. [Isra: 90-91]
Katika masu alaka
Nuna katika