Yi wa ma’abota vata biyayya cikin abin da ya sava wa shari’ar Allah yana farawa ne a sannu a sannu, amma kuma zai daga qarshe zai tuqe da yin asarar addini baki xaya. Tabbatuwa a kan addini ita ce hanyar tsira.
#Tabbatuwa_A kan_Gaskiya
Katika masu alaka
Nuna katika