Wanda kuma ya miqa kansa ga Allah, yana kuma mai kyautatawa, "

Wanda kuma ya miqa kansa ga Allah, yana kuma mai kyautatawa, "

Wanda kuma ya miqa kansa ga Allah, yana kuma mai kyautatawa, "

12 10

Wanda kuma ya miqa kansa ga Allah, yana kuma mai kyautatawa, to haqiqa ya yi riqo da igiya qwaqqwara. Kuma qarshen al’amura zuwa ga Allah ne

Duk kuwa wanda ya kafirta, to kada kafircinsa ya vata maka rai. Zuwa gare Mu ne kawai makomarsu take, sai Mu ba su labarin abin da suka aikata. Lalle Allah Masanin abin da yake cikin qiraza ne

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya