Ka miqa kanka ga Allah kana mai biyayya a gare shi shi ne mafi qololuwar ‘yanci. Saboda kana zava wa kanka hanyar aminci ne bisa zavinka.
‘Yantacce shi ne wanda ya tsarkake zuciyarsa ga Allah ba ga mutane ba.
#’Yanci_A cikin_Imani #Musuluncin_Zuciya
Katika masu alaka
Nuna katika