Tuntuntuni da Tadabburi a Cikin Ayoyin Allah

Tuntuntuni da Tadabburi a Cikin Ayoyin Allah

Tuntuntuni da Tadabburi a Cikin Ayoyin Allah

167 42

A cikin Alqur’ani, Allah Ta’ala yana kawo misalan da suke bayyana girmansa da kadaitakar siffofinsa a yayin da yake nuna gajiyawa da tawaya ta wani wanda ba shi ba. Daga cikin wadannan misalan akwai fadin Allah Ta’ala:  “Allah kuma Ya ba da wani misali da mutum biyu, xayansu bebe ne ba ya iya yin komai, kuma ya zama nauyi a kan mai gidansa, duk inda ya fuskantar da shi ba zai zo da wani alheri ba. Yanzu shi zai yi daidai da wanda yake umarni da adalci kuma yana bisa tafarki madaidaici? [Nahl: 76]

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya