Misalan Alqur’ani: Darussa a Aqida da Tauhidi

Misalan Alqur’ani: Darussa a Aqida da Tauhidi

Misalan Alqur’ani: Darussa a Aqida da Tauhidi

78 20

A cikin ayoyin Alqur’ani mai girma muna samun misalai da suka kai maqura wurin fito da abubuwa yadda suke da bayani, suna karantar da mu da shiryar damu zuwa ga wasu ma’aoni masu girma wadanda suka shafi aqidarmu  da tauhidinmu ga Allah mai girma da daukaka. Daga cikin wadannan misalan, Allah Ta’ala yana gabatar da misali guda daya a cikin Suratun Nahli, watau fadinsa: “Allah kuma Ya ba da misali da bawan da aka mallaka, ba shi da iko a kan komai, da kuma wanda Muka bai wa arziki nagari daga gare Mu, to shi kuma yana ciyarwa daga shi (arzikin) a voye da kuma sarari; yanzu za su yi daidai? (Ai ba za su yi daidai ba). Yana mai bayyana bambanci babba dake tsakanin Allah mai halitta da abin halitta, tsakanin bawan da ake mallaka gajiyayye da mutum xa mai ‘yanci wanda yake mallakar arzuqi mai kyau yana kuma ciyar da shi a hanyar alheri

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya