Suka kuma ce: “Zukatanmu suna cikin rufi game da abin da kuke kiran mu zuwa gare shi; a cikin kunnuwanmu kuma akwai nauyi, kuma tsakaninmu da kai akwai shamaki, sai ka yi aiki da (addininka), lalle mu ma masu yin aiki ne (da namu).” [Fussilat: 5]
Katika masu alaka
Nuna katika