A ko da yaushe matsalar ba a qarancin dalilai take ba, a’a za ta iya kasancewa a cikin qin karvar gaskiya take duk da yadda kuwa hujjoji suka bayyana. Shiriya tana farawa ne daga sanda aka fara bincikenta da gaske ba da yawan neman wasu abubuwa game da ita ba.
#Neman_Gaskiya
Katika masu alaka
Nuna katika