Sai Allah Ya kare su (daga) sharrin wannan ranar Ya kuma ba su haske."

Sai Allah Ya kare su (daga) sharrin wannan ranar Ya kuma ba su haske."

Sai Allah Ya kare su (daga) sharrin wannan ranar Ya kuma ba su haske."

18 11

Sai Allah Ya kare su (daga) sharrin wannan ranar Ya kuma ba su haske (a fuskokinsu) da kuma farin ciki(12)Ya kuma saka musu da Aljanna da alharini saboda haqurin da suka yi(13)Suna masu kishingixa a cikinta a kan gadaje; ba sa ganin rana ko jin tsananin sanyi a cikint(14)Inuwoyinta kuma suna kusa da su, an kuma hore musu ‘ya’yan itatuwanta matuqar horewa(15)Ana kuma kai-kawo a tsakaninsu da qorai na azurfa da kofuna waxanda suka kasance na qarau(16)Qarau xin na azurfa ne, sun auna su, aunawa daidai da buqata(17)Ana kuma shayar da su wata giya a cikinta, wadda mahaxinta ya kasance citta mai yatsu ce(18)Wani marmaro ne a cikinta da ake kiran sa Salsabilu(19)Samari hadimai dawwamammu (da ba sa tsufa) kuma suna kai-kawo tsakaninsu, idan ka gan su sai ka yi tsammanin su wani lu’ulu’u ne da aka baza(20)Idan kuma ka yi kallo a can, za ka ga ni’ima da kuma mulki qasaitacce(21)Suna sanye da korayen tufafin alharini marar kauri da na alharini mai kauri; aka kuma yi musu ado da warawarai na azurfa, Ubangijinsu kuma Ya shayar da su abin sha mai tsarki(22)Lalle wannan ya kasance sakamako ne a gare ku, kuma aikinku ya kasance abin godewa

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya