Allah Ya saukar da mafi kyan zance: Alqur’ani mai kama da juna,"

Allah Ya saukar da mafi kyan zance: Alqur’ani mai kama da juna,"

Allah Ya saukar da mafi kyan zance: Alqur’ani mai kama da juna,"

147 93

Allah Ya saukar da mafi kyan zance: Alqur’ani mai kama da juna, mai biyunta (saqo), tsikar fatun waxanda suke tsoron Ubangijinsu suna tashi, sannan fatunsu su yi taushi, zukatansu kuwa su koma zuwa ambaton Allah.Wannan ita ce shiriyar Allah, Yana shiyar da wanda Ya ga dama da ita.Wanda kuma Allah Ya vatar to ba shi da mai shiryar da shi                 

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates