Kuma akwai wasu mutane waxanda suke bauta wa wasu kishiyoyi ba Allah ba;.."

Kuma akwai wasu mutane waxanda suke bauta wa wasu kishiyoyi ba Allah ba;.."

Kuma akwai wasu mutane waxanda suke bauta wa wasu kishiyoyi ba Allah ba;.."

100 21

Kuma akwai wasu mutane waxanda suke bauta wa wasu kishiyoyi ba Allah ba; suna son su kamar son Allah; waxanda kuwa suka yi imani sun fi son Allah (fiye da komai). Da a ce waxanda suka yi zalunci za su ga lokacin da suke ido huxu da azaba (to da sun gane) cewa, lalle duk wani qarfi na Allah ne gaba xaya, kuma lalle Allah Mai tsananin azaba ne

AL‑BAQARAH:165

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya