Muminai maza da muninai mata kuwa masoyan juna ne:."

Muminai maza da muninai mata kuwa masoyan juna ne:."

Muminai maza da muninai mata kuwa masoyan juna ne:."

281 108

Muminai maza da muninai mata kuwa masoyan juna ne: Suna yin umurni da kyakkyawan abu suna kuma hana mummunan, suna kuma tsai da salla suna ba da zakka suna kuma bin Allah da Manzonsa. Waxannan Allah zai yi musu rahama. Lalle Allah kuwa Mabuwayi ne Mai hikimaAT-TAWBAH-71

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates