Yanzu waxanda suka shirya mummunan makirci ba sa gudun Allah

105 19

Yanzu waxanda suka shirya mummunan makirci ba sa gudun Allah Ya kife qasa da su, ko kuma azaba ta zo musu ta inda ba sa zato?

Ko kuwa Ya kama su a cikin kai-kawonsu, ba kuwa za su gagara ba? Ko kuma Ya kama su a lokacin da suke cike da tsoron (Sa)? To lalle Ubangijinka Mai tausayi ne, Mai jin qai AN-NAḤL(45-47)

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya