Alqur’ani ba ya yin kira zuwa ga yin gware tsakanin mutane, "

Alqur’ani ba ya yin kira zuwa ga yin gware tsakanin mutane, "

Alqur’ani ba ya yin kira zuwa ga yin gware tsakanin mutane, "

17 10

Alqur’ani ba ya yin kira zuwa ga yin gware tsakanin mutane, sai dai yana yin kira zuwa ga tattaunawa cikin hikima.

Allah ya ce: ka kuma yi jayayya da su ta hanyar da ta fi kyau.”...Wata irin gada ce ta kalmomi masu daxi wadda take gyara abin da tsanantawa take vatawa.

#Tattaunawa_Ta Ci gaba #Hikima

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya