​Duniya ba wata aba ba ce face wasa da sharholiya da qyale-qyale.."

​Duniya ba wata aba ba ce face wasa da sharholiya da qyale-qyale.."

​Duniya ba wata aba ba ce face wasa da sharholiya da qyale-qyale.."

33 13

Duniya ba wata aba ba ce face wasa da sharholiya da qyale-qyale da mutane suke yi wa junansu fariya da ita, suke gasar tara dukiyoyi da ‘ya’yaye a cikinta. Misalinta (duniyar) kuwa shi ne, kamar shuka ce ta za ta bushe ta zama dudduga a ranar lahira. Sakamako na haqiqa kuwa shi ne: ko dai azaba mai tsanani ko kuma gafara da samun yarda daga Allah.

#Duniya_Mai Gushewa ce #Lahira_Wanzajjiya ce

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya