Akwai mutanen da nutsattsu ne da maraice, amma kuma zukatansu rayayyu ne a cikin dare, ta yadda suka zamana a lokacin da kowa ya yi bacci, su suna tsaye gaba ga Allah suna bauta masa. To a irin nan ne ake samar da manya-manyan rayuka.#Tsayuwar_Dare #Hasken_Alqur’ani
Katika masu alaka
Nuna katika