A mahangar Alqur’ani, aure ba abu ne da ake yi don samun abin duniya ba kawai, a’a sai dai shi nitsuwa ce da soyayya da jin qai.
Ayar ba tana magana ne a kan namiji da mace ba kawai, a’a tana magana ne game da zuciyoyi biyu da Allah ya samar da su sashe ga sashe.
#Alqur’ani_da kuma Iyali #Soyayya_Da Rahama
Katika masu alaka
Nuna katika