A gasar kofin duniya ana samun bambancin launukan mutane

A gasar kofin duniya ana samun bambancin launukan mutane

A gasar kofin duniya ana samun bambancin launukan mutane

9 9

A gasar kofin duniya ana samun bambancin launukan mutane da yaruka da kuma garuruwa, sai dai kuma dukkanninsu suna nan a matsayin su na mutane ‘yan’adam.Don haka Alqur’ani yana tunatar da mu game da darajar kowane irin mutum.

Yi tarayya