Lalle Ubangijinku Shi ne Allah wanda Ya halicci sammai da qasa cikin kwana shida,

Lalle Ubangijinku Shi ne Allah wanda Ya halicci sammai da qasa cikin kwana shida,

Lalle Ubangijinku Shi ne Allah wanda Ya halicci sammai da qasa cikin kwana shida,

85 12

Lalle Ubangijinku Shi ne Allah wanda Ya halicci sammai da qasa cikin kwana shida, sannan Ya daidaita a kan Al’arshi; Yana tsara al’amari (yadda Ya ga dama). Babu wani mai ceto sai da izininsa. Wannan Shi ne Allah Ubangijinku. To sai ku bauta masa. Ashe ba za ku wa’azantu ba? [Yunus: 3]

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya