Ubangijinku kuma Ya ce: “Ku roqe Ni zan amsa muku.

Ubangijinku kuma Ya ce: “Ku roqe Ni zan amsa muku.

Ubangijinku kuma Ya ce: “Ku roqe Ni zan amsa muku.

92 14

Ubangijinku kuma Ya ce: “Ku roqe Ni zan amsa muku. Lalle waxanda suke yin girman kai game da bauta min, ba da daxewa ba za su shiga Jahannama a wulaqance.” Allah ne wanda Ya halitta muku dare don ku natsu a cikinsa, rana kuma don ku ga (yadda za ku yi harka). Lalle Allah Mai falala ne ga mutane, sai dai kuma yawancinsu ba sa godewa. [Ghafir: 60-61]

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya