Ka yi tunani a ranka cewa, Allah ya sayi ranka da dukiyarka daga gareka,

Ka yi tunani a ranka cewa, Allah ya sayi ranka da dukiyarka daga gareka,

Ka yi tunani a ranka cewa, Allah ya sayi ranka da dukiyarka daga gareka,

231 90

Ka yi tunani a ranka cewa, Allah ya sayi ranka da dukiyarka daga gareka, kuma kudin da aka biyaka da shi shi ne Aljanna.Cinikin da babu asara a cikinsa har abada, amma fa idan ka gaskata da hakan.#Ciniki_mai riba #Hasken_Alqur’ani.

Subscribe To Get New Updates