Wane ne ya fi zalunci kamar wanda ya qaga wa Allah qarya ko kuma

Wane ne ya fi zalunci kamar wanda ya qaga wa Allah qarya ko kuma

Wane ne ya fi zalunci kamar wanda ya qaga wa Allah qarya ko kuma

22 12

Wane ne ya fi zalunci kamar wanda ya qaga wa Allah qarya ko kuma ya qaryata gaskiya lokacin da ta zo masa? Yanzu ashe babu mazaunar kafirai a cikin Jahannama? Waxanda kuma suka yi jihadi saboda Mu to tabbas za Mu shiryar da su hanyoyinmu, kuma lalle Allah Yana tare da masu kyautatawa. [Ankabut: 68-69]

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya