Allah ya bijirar da gaskiya ga mutane baki xaya,"

Allah ya bijirar da gaskiya ga mutane baki xaya,"

Allah ya bijirar da gaskiya ga mutane baki xaya,"

17 9

Allah ya bijirar da gaskiya ga mutane baki xaya, sannan ya bar wa kowace zuciya ta zavi abin da ya dace da ita. Don haka wanda ya shiryu, to don kansa ya shiryu, wanda kuma ya vata, to sakamakon uqubar vatan na gare shi.

‘Yancin imani a Musulunci nauyi ne da ya rataya a wuyan kowa babu wasici a cikinsa.

#’Yancin_tunani #Musulunci

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya