Ba a siyan imani kuma ba a tilastawa sai an yi shi,"

Ba a siyan imani kuma ba a tilastawa sai an yi shi,"

Ba a siyan imani kuma ba a tilastawa sai an yi shi,"

15 11

Ba a siyan imani kuma ba a tilastawa sai an yi shi, sai dai ana zavar sa ne yayin da zuciya ta fahimci kyawun gaskiya.

Sai dai fa samun ‘yanci ba tare da wani nauyi da za a kula da shi ba, yana birkixewa ya zama nadama bayan dama ta kuvuce.

#’Yanci_Mai Kiyayewa#Nauyin_Yin zavi

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya