Samun bambanci tsakanin mutane a launi da asali ba shi ne sababi na samun fifiko a tsakanin mutane ba, ko sababin bambanci a tsakaninsu ba, a’a kawai dai hanya ce da aka sanya don samun haxin kai. Daraja ta haqiqa tana cikin tsaftar zuciya da kiyaye dokokin Allah.
#Darajojin_Dan’adamtaka #Daidaito
Katika masu alaka
Nuna katika