​Samun bambanci tsakanin mutane a launi da asali ba shi ne sababi na samun."

​Samun bambanci tsakanin mutane a launi da asali ba shi ne sababi na samun."

​Samun bambanci tsakanin mutane a launi da asali ba shi ne sababi na samun."

35 14

Samun bambanci tsakanin mutane a launi da asali ba shi ne sababi na samun fifiko a tsakanin mutane ba, ko sababin bambanci a tsakaninsu ba, a’a kawai dai hanya ce da aka sanya don samun haxin kai. Daraja ta haqiqa tana cikin tsaftar zuciya da kiyaye dokokin Allah.

#Darajojin_Dan’adamtaka #Daidaito

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya