Ya ku waxanda suka yi imani, kada ku shiga gidajen da ba naku ba har ."

Ya ku waxanda suka yi imani, kada ku shiga gidajen da ba naku ba har ."

Ya ku waxanda suka yi imani, kada ku shiga gidajen da ba naku ba har ."

3 2

Ya ku waxanda suka yi imani, kada ku shiga gidajen da ba naku ba har sai kun nemi izini, kuma kun yi sallama ga masu su. Wannan kuwa shi ya fi alheri a gare ku don ku wa’azantu

To idan ba ku sami kowa a cikinsu ba to kada ku shige su har sai an yi muku izini; idan kuwa aka ce da ku ku koma sai ku koma; wannan shi ya fi tsarki a gare ku. Allah kuwa Masanin abin da kuke aikatawa ne

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya